Neh 9:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka yi haƙuri da su shekaru da yawa, ka gargaɗe su,Annabawanka sun yi musu magana, amma sun toshe kunne.Saboda haka ka sa waɗansu al'ummai su mallaki jama'arka.

Neh 9

Neh 9:26-34