Neh 9:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka sa sun ci al'ummai da mulkoki da yaƙi,Ƙasashen da suke maƙwabtaka da tasu.Suka ci ƙasar Sihon, Sarkin Heshbon,Da ƙasar Bashan, inda Og yake sarki.

Neh 9

Neh 9:20-31