Neh 9:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta wurin alherinka ka faɗa musu abin da ya kamata su yi,Ka ciyar da su da manna, ka ba su ruwa su sha.

Neh 9

Neh 9:11-27