Neh 9:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ware kansu daga bāre duka, suka tsaya, suna hurta laifofinsu da na kakanninsu.

Neh 9

Neh 9:1-7