Neh 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka ba su abinci daga sama sa'ad da suka ji yunwa,Ruwa kuma daga dutse sa'ad da suka ji ƙishi,Ka faɗa musu su shiga su mallaki ƙasar da ka yi alkawari za ka ba su.

Neh 9

Neh 9:14-22