Neh 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma sauka a bisa Dutsen Sinai,Ka yi magana da jama'arka a can,Ka ba su ka'idodin da suka dace,Da dokoki, da kyakkyawar koyarwa.

Neh 9

Neh 9:11-16