Ka kuma aikata alamu da al'ajabai a kan Fir'auna,Da fadawansa duka, da mutanen ƙasarsa,Gama ka san yadda suka yi wa jama'arka danniya.Ta haka ka yi wa kanka suna kamar yadda yake a yau.