Neh 8:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka iske an rubuta a cikin dokokin da Ubangiji ya umarta ta hannun Musa, cewa sai jama'ar Isra'ila su zauna a bukkoki a lokacin idi na watan bakwai.

Neh 8

Neh 8:5-16