Neh 7:57-59 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iyalan barorin Sulemanu da suka komo daga zaman talala, su nena Sotai, da Hassoferet, da Feruda,Yawala, da Darkon, da Giddel,Shefatiya, da Hattil, da Fokeret-hazzebayim, da Ami.

Neh 7

Neh 7:43-60