Neh 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allahna kuwa ya sa a zuciyata in tara manya da shugabanni, da sauran jama'a don a rubuta su bisa ga asalinsu. Na sami littafin asali na waɗanda suka fara komowa. Ga abin da na tarar aka rubuta ciki.

Neh 7

Neh 7:3-26-38