Neh 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai na ba ɗan'uwana, Hanani, da Hananiya, shugaban kagara, aikin riƙon Urushalima. Shi Hananiya mai aminci ne, mai tsoron Allah, fiye da sauran mutane.

Neh 7

Neh 7:1-6