Neh 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga shi, ka sa annabawa su yi shelarka a Urushalima cewa, ‘Akwai sarki a Yahuza.’ To, za a faɗa wa sarki wannan magana, sai ka zo mu yi shawara tare a kan wannan al'amari.”

Neh 6

Neh 6:4-13