Neh 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Sanballat da Geshem suka aika wurina cewa, “Ka zo mu sadu a wani ƙauye a filin Ono,” amma da nufin su cuce ni.

Neh 6

Neh 6:1-12