Neh 6:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama da wannan nufi ne suka haɗa baki, don in ji tsoro, in yi yadda suke so, in yi zunubi, da haka za su ba ni mugun suna, su yi mini ba'a.

Neh 6

Neh 6:10-14