Neh 5:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi shawara a zuciyata, na yi wa manya da shugabanni faɗa, na ce musu, “Kuna musguna wa 'yan'uwanku da yake kuna ba su rance da ruwa.”Sa'an nan na kira babban taro saboda su.

Neh 5

Neh 5:1-12