Neh 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka akwai Yahudawa da shugabanni ɗari da hamsin waɗanda suke cin abinci a teburina, banda waɗanda sukan zo wurinmu daga al'umman da suke kewaye da mu.

Neh 5

Neh 5:12-19