Neh 5:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ce, “Za mu mayar musu da waɗannan abubuwa, ba kuwa za mu bukaci wani abu a gare su ba. Za mu yi abin da ka faɗa.”Sai na kira firistoci su rantsar da su, cewa za su yi yadda suka alkawarta.

Neh 5

Neh 5:3-16