Neh 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ce wa manya da shugabanni, da sauran jama'a, “Aikin nan babba ne, mai yawa kuma, ga shikuwa, muna rarrabe a kan garun nesa da juna.

Neh 4

Neh 4:9-23