Neh 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Sanballat ya ji muna ginin garun, sai ya husata ƙwarai, ya yi wa Yahudawa ba'a.

Neh 4

Neh 4:1-6