Neh 3:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansu kuma Biliyaminu da Hasshub suka yi gyara daura da gidansu. Bayansu kuma Azariya, ɗan Ma'aseya, wato jikan Ananiya, ya yi gyara kusa da gidansa.

Neh 3

Neh 3:16-31