Neh 3:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayansa kuma, Baruk ɗan Zabbai, ya gyara wani sashi daga wajen kusurwar, har ya zuwa ƙofar gidan Eliyashib babban firist.

Neh 3

Neh 3:12-22