Neh 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Malkiya ɗan Rekab, mai mulkin yankin Bet-akkerem, ya gyara Ƙofar Juji. Ya gina ta, ya sa ƙyamarenta da sandunan ƙarfe na kulle ƙofofinta.

Neh 3

Neh 3:9-21