Kusa da Refaya kuma, sai Yedaiya ɗan Harumaf ya yi gyare-gyare daura da gidansa.Kusa da Yedaiya sai Hattush ɗan Hashabnaiya ya yi gyare-gyare.