Neh 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

na ce wa sarki, “Ranka ya daɗe, me zai hana fuskata ta ɓaci, da yake birni inda makabartar kakannina take ya zama kango, an kuma ƙone ƙofofinsa da wuta?”

Neh 2

Neh 2:1-12