Neh 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa na fita da dare ta hanyar kwari na dudduba garun, sa'an nan na koma ta Ƙofar Kwari.

Neh 2

Neh 2:11-18