Neh 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na fita, sai na bi ta Ƙofar Kwari zuwa Rijiyar Dila da Ƙofar Juji, na dudduba garun Urushalima, wanda aka rushe, da ƙofofinsa da wuta ta cinye.

Neh 2

Neh 2:4-20