Neh 13:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗaya daga cikin 'ya'yan Yoyada ɗan Eliyashib, babban firist, surukin Sanballat ne, Bahorone, saboda haka sai na kore shi daga wurina.

Neh 13

Neh 13:18-31