Neh 13:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma na tsauta musu, na ce, “Me ya sa kuka kwana a bayan garu? Idan kun ƙara yin haka zan kama ku.” Tun daga wannan lokaci ba su ƙara zuwa a ranar Asabar ba.

Neh 13

Neh 13:18-25