Neh 13:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ashe, ba haka kakanninku suka yi ba, har wannan ya sa Allahnmu ya kawo mana masifa, mu da dukan birnin? Duk da haka kuna ƙara kawo wa Isra'ila hasala saboda kuna ɓata ranar Asabar.”

Neh 13

Neh 13:12-23