Neh 13:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi wa shugabanni faɗa, na ce, “Me ya sa aka ƙi kula da Haikalin Allah?” Sa'an nan na tara Lawiyawa da mawaƙa, na sa su a wuraren aikinsu.

Neh 13

Neh 13:2-18