Neh 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan rana aka karanta daga littafin Musa a kunnuwan jama'a. A cikinsa aka tarar da inda aka rubuta, cewa kada Ba'ammone, ko mutumin Mowab ya shiga taron jama'ar Allah.

Neh 13

Neh 13:1-6