Neh 12:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka fa ƙungiyoyi biyu ɗin nan masu raira waƙoƙin godiya suka tsaya a Haikalin Allah.Ni da rabin shugabanni muna tare da su.

Neh 12

Neh 12:30-46