Neh 12:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na sa shugabannin Yahuza su hawo garu, sa'an nan na sa manyan ƙungiyoyi biyu waɗanda za su yi godiya, su tafi a jere.Ƙungiya guda ta bi wajen dama a kan garun zuwa Ƙofar Juji.

Neh 12

Neh 12:26-36