Neh 12:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuma daga Betgilgal da karkarar Geba, da Azmawet, gama mawaƙan sun gina wa kansu ƙauyuka kewaye da Urushalima.

Neh 12

Neh 12:28-31