Neh 12:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka kuma rubuta shugabannin gidajen kakannin zuriyar Lawi a tarihi, har zuwa zamanin Yohenan ɗan Eliyashib.

Neh 12

Neh 12:8-9-30