Neh 11:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne mutanen Biliyaminu, Sallai ɗan Meshullam, jīkan Yowed. Sauran kakanninsa su ne Fedaiya, da Kolaiya, da Ma'aseya, da Itiyel da Yeshaya.

Neh 11

Neh 11:4-16