Neh 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai kuma Ma'aseya ɗan Baruk, jīkan Kolhoze. Sauran kakanninsa su ne Hazaiya, da Adaya, da Yoyarib, da Zakariya, zuriyar Shela ɗan Yahuza.

Neh 11

Neh 11:1-8