Neh 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fetahiya ɗan Meshezabel, daga zuriyar Zera na kabilar Yahuza, shi ne wakilin sarki a kan dukan abin da ya shafi jama'a.

Neh 11

Neh 11:18-26