Neh 10:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wajibi ne kuma mu kawo nunan fari na gonakinmu, da nunan fari na 'ya'yan itatuwanmu kowace shekara zuwa Haikalin Ubangiji.

Neh 10

Neh 10:29-39