Neh 10:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce, “Ba za mu aurar wa mutanen ƙasar da 'ya'yanmu mata ba. Ba kuma za mu auro wa 'ya'yanmu maza 'ya'yansu mata ba.

Neh 10

Neh 10:1-38