Neh 1:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Labarin Nehemiya ɗan Hakaliya ke nan. Ya zama fa a watan Kisle a shekara ta ashirin, sa'ad da ni Nehemiya nake a fādar Shushan, wato alkarya,

Neh 1

Neh 1:1-6