Nah 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Mai Runduna ya ce, “Inagāba da ke,Zan kware fatarinki a idonki,Zan sa al'ummai da mulkoki su dubitsiraicinki.

Nah 3

Nah 3:1-9