Nah 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Garkuwoyin jarumawansa jajaye ne,Sojojinsa kuma suna saye da mulufi.Da ya shirya tafiya,Karusai suna walƙiya kamarharshen wuta,Ana kaɗa mashi da bantsoro.

Nah 2

Nah 2:2-12