Nah 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ga shi, ina gāba da ke. Ni UbangijiAllah Mai Runduna na faɗa.Zan ƙone karusanki,Takobi kuwa zai karkashe sagarunzakokinki,Zan hana miki ganima a duniya.Ba za a ƙara jin muryoyin jakadunkiba.”

Nah 2

Nah 2:10-13