Nah 1:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Me kuke ƙullawa game da Ubangiji?Ubangiji zai wofintar da abin nan dakuke ƙullawa,Sau ɗaya kawai zai hallaka ku.

Nah 1

Nah 1:1-11