Nah 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duwatsu sukan girgiza a gabansa,Tuddai kuma su narke.Duniya ta murtsuke a gabansa,Da dukan mazauna a cikinta.

Nah 1

Nah 1:4-11