Mika 6:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai yi murna da ragunadubbaiKo kuwa da kogunan mai dubbai?Zan ba da ɗan farina ne donlaifina?Ko kuwa zan ba da 'ya'yana sabodazunubina?

Mika 6

Mika 6:6-15