Mika 6:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku jama'ata, ku tunaDa abin da Balak, Sarkin Mowab, yaƙulla,Da yadda Bal'amu ɗan Beyor yaamsa masa,Da abin da ya faru daga Shittim, harzuwa Gilgal,Don ku san ayyukan adalci naUbangiji.”

Mika 6

Mika 6:3-8