Mika 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku duwatsu da madawwaman tussanduniya,Ku ji tuhumar da Ubangiji yake yimuku.Gama Ubangiji, yana da maganagāba da mutanensa,Zai tuhumi Isra'ila.

Mika 6

Mika 6:1-7