Mika 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kun kiyaye dokokin Omri,Kun bi halin gidan Ahab,Kun kuma bi shawarwarinsu.Domin haka zan maishe ku kufai,In mai da ku abin dariya,Za ku sha raini a wurin mutanena.”

Mika 6

Mika 6:7-16